Friday , July 28 2017

INA BUKATAR GWAMNATIN NAJERIYA TA BAWA ILIMIN MATA MUHIMMANCI – MALALA

Ina Bukatar Gwamnatin Nijeriya Ta Baiwa Ilimin Mata Muhimmanci- Malala. Bayan ziyarar Matashiyar yarinyar nan mai fafutikar kare hakkin mata, Malala Yousafzai, zuwa Nijeriya inda ta ziyarci mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo a jiya Litinin a Abuja. A yayin ganawarta da mukaddashin Shugaban Kasa Malala ta bukaci gwamnatin tarayya da …

Read More »

AKWAI HANNUN GWAMNATIN JIHAR TARABA A KISAN FULANI – MIYETTI ALLAH

Kungiyar Fulani ta Miyetti Allah da ke Najeriya ta shirya shigar da kara a gaban kotun hukunta manyan laifuka ta duniya wato ICC da ke Hague, mako mai zuwa. Kungiyar ta Fulani dai ta yi zargin cewa an yi wa al’ummar Fulanin kisan kiyashi a Mambila da ke karamar hukumar …

Read More »
Optimization WordPress Plugins & Solutions by W3 EDGE